Matan shugabannin kasashen Afirka, sun kawo karshen taronsu karo 9 a birnin Tarayya Abuja a yau Litinin. Taron dai ya tattauna d...
Matan shugabannin kasashen Afirka, sun kawo karshen taronsu karo 9 a birnin Tarayya Abuja a yau Litinin. Taron dai ya tattauna dangane da batutuwa da dama ciki har da sha’anin tsaro.
A karshen taron, matan shugabannin na Afirka, sun zabi uwargidan shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari Hajiya Aisha Muhammadu Buhari a matsayin sabuwar shugabar kungiyar na tsawon shekaru biyu masu zuwa.
No comments