Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

An Zargi Iran Da Amfani Da Namiji A Matsayin Mace A Kwallon Mata

Kasar Jordan ta zargin kasar Iran da sanya Namiji a matsayin gola a gasar kwallon kafa ta mata da aka buga tsakaninsu. Golan wan...Kasar Jordan ta zargin kasar Iran da sanya Namiji a matsayin gola a gasar kwallon kafa ta mata da aka buga tsakaninsu. Golan wanda aka ce macece ce ya kade kwallo biyu a cikin hudun da aka buga masa kamar yadda Daily Nigerian ta labarto.

Sai dai bayan tashi daga wasan kasar Jordan ta nuna rashin gamsuwa da wasan, inda ta bayyana cewar Golan Iran namiji ne ya ba mace ba. Tuni dai suka aike da takardar koke zuwa ga hukumar kula da kwallon mata ta Asia cup da ake bugawa yanzu haka.

Golan da aka bayyana sunansa da Zohreh Koudaei, mai shekaru 32. Kasar ta Jordan ta bukaci ayi masa binciken kwakwaf dan gabo cewar mace ce ko Namiji.

Ga wasu kadan daga cikin hotunan golanNo comments