Ana Juyayin Tunawa Da Kashe Manoma 40 Da 'Yan Boko Haram Suka Yi A Borno


Al'ummar Nijeriya a shafukan sada zumunta na Facebook sun yi juyayin tunawa da manoma 40 da 'yan Boko Haram suka kashe a Zabarmari ta jihar Borno.

Yanzu shekara daya ke nan daidai da ƴan Boko Haram suka kashe sama da manoma 40 a Zabarmari a jihar Borno. 

Mutanen garin sun yi addu'oi ga wadanda suka rasa rayukansu inda suka roki Allah Ya kawo masu zaman lafiya. 

📷 Nasir AbdulAziz

Post a Comment

0 Comments