Hisbah Ta Cafke Wasu Matasa Suna Wasan ‘Whot’ A Kano


Hukumar Hisbah a Kano ta cafke wadansu matasa da aka kama suna wasan ‘Whot’.

Bayanai sun nuna cewa; lamarin ya auku ne a ƙaramar hukumar Warawa da ke jihar Kano, inda hukumar ta Hisbah ta kama wasu matasa da ke yin wasan "Whot!"

Hukumar dai ta raba wa matasan Alƙur'ani mai girma domin su yi taƙara maimakon wannan wasa da aka kama su suna yi.

Hotuna daga shafin hukumar HISBAH na Facebook.

Post a Comment

0 Comments