A yau Juma'a 26 ga watan Nuwamban 2021, aka daura auren Maryam Waziri da aka fi sani da Laila a shirin fim din LABARINA. La...
A yau Juma'a 26 ga watan Nuwamban 2021, aka daura auren Maryam Waziri da aka fi sani da Laila a shirin fim din LABARINA.
Laila dai ta yi aurene a yau Juma'a kamar yadda Daraktan Fim din LABARINA, Malam Aminu Saira ya tabbatar a shafinsa na Facebook, inda ya taya ta murna a madadin kamfaninsa da dukkanin ma'aikatansa.
Cikakken bayani na nan tafe daga baya.
No comments