Motar Barasa Ta Fadi Gaban Ofishin Hisba A Kano


A daren yau Talata wata mota dauke da giya akan hanyarta ta zuwa Panshekara ta fada kwata a kusa da ofishin Hisbah na Karamar Hukumar Kumbotso dake Unguwar Zawaciki kamar yadda Kano Focus ta labarto.

Ya zuwa hada rahoton nan babu wani cikakken labari. 

Post a Comment

0 Comments