Shahararren Ɗan Kasuwa, Sani Daura Ya Rasu


Shahararren ɗan kasuwa a ƙasar nan, Alhaji Sani Daura ya rasu.

Daily Nigerian Hausa ta samu bayanin cewa Marigayin, wanda shi ne Walin Daura, ya rasu ya na da shekaru 89.

Marigayin shi ne mamallakin Kamfanin Bayajidda Trading Amenity da kuma Standard Construction Company Limited.

Ƙarin bayani na nan tafe...

Post a Comment

0 Comments