Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Sani Dangote Cikin Hotuna


Da safiyar yau Laraba 17 ga watan Nuwamban 2021 ne aka gudanar da jana'izar Marigayi Alhaji Sani Dangote, dan uwa ga Aliko Dangote.

An gudanar da jana'izar ne a Fadar Masarautar jihar Kano.

Ga wasu kadan daga cikin hotunan Jana'izar. 

Post a Comment

0 Comments