YANZU-YANZU: EFCC Ta Yi Awon Gaba Da Fani-Kayode


Labarin dake shigowa MADOGARA da diminsa na nuni da cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kama tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode. 

Majiyarmu ta Daily Trust ta labarto cewa bayan kama shi an ki shi Ofishin Hukumar shiyyar Legas bisa zarginsa da yin takardun boge. 

Kakakin EFCC, Wilson Uwujaren ya tabbatar da batun kama Fani-Kayode din ga Jaridar Daily Trust ta wayar tarho. 

Karin bayani zai zo daga baya. 

Post a Comment

0 Comments