Lionel Messi ya lashe kyautar Ballon d’Or karo na bakwai a daren yau Litinin a birnin Paris ta kasar Faransa. Tun shekarar 1956...
Lionel Messi ya lashe kyautar Ballon d’Or karo na bakwai a daren yau Litinin a birnin Paris ta kasar Faransa.
Tun shekarar 1956 Mujallar France Football ta fara bada kyautar, inda tawagar editocinta ke tattara sunayen 'yan wasa 30 a tashin farko.
Ana bai wa manyan 'yan jarida a sassan duniya damar zabe, inda kowanne kasa ke da kuri'a guda daya.
Cikakken bayani zai zo daga baya.
No comments