Shugaban Masallatan Harami guda biyu masu daraja a Saudiyya Shaikh Abdurrahman Sudais ya ƙaddamar da wata fasaha da za ta ba mut...
Shugaban Masallatan Harami guda biyu masu daraja a Saudiyya Shaikh Abdurrahman Sudais ya ƙaddamar da wata fasaha da za ta ba mutum damar ganin Hajarul Aswad.
Wata sanarwa da shafin Haramain Sharifain ya wallafa a Facebook da kuma hotunan fasahar tabayyana cewa wannan sabuwar fasaha ce da za ta kasance a cibiyar nuna fasahohi ta Masallatai biyu masu tsarki a Makkah
Sai dai sanarwar ta ce "fasahar ba ta da alaƙa da maye gurbin ainihin Hajarul Aswad."
-BBC
No comments