Jaridar Aminiya ta labarto cewa; gwamnatin Jihar Katsina ta dawo da cigaba da amfani da layukan wayar hannun da aka tsayar sabod...
Jaridar Aminiya ta labarto cewa; gwamnatin Jihar Katsina ta dawo da cigaba da amfani da layukan wayar hannun da aka tsayar saboda dakile matsalar tsaro a wasu Kananan Hukumomin Jihar.
An dai dakatar da amfani da layukan ne a watannin baya, don yaki da ayyukan ta’addancin da ’yan bindigar da suka addabi Jihar.
Muna tafe da karin bayani…
No comments