LABARI CIKIN HOTUNA: 'Yan Arewa A Landan Sun Yi Zanga-zanga Kan Matsalar Tsaro A NijeriyaWasu ‘yan arewacin Nijeriya, mazauna kasar Birtaniya na zanga-zanga a birnin London kan matsalar tsaro da ta addabi arewacin Nijeriya.


-BBC Hausa

Post a Comment

0 Comments