Daga Ammar M. Rajab Ƴan majalisar wakilan Nijeriya sun zartar da kasafin kudin kasa na badi, wanda aka kiyasta cewa zai ci zunzu...
Daga Ammar M. Rajab
Ƴan majalisar wakilan Nijeriya sun zartar da kasafin kudin kasa na badi, wanda aka kiyasta cewa zai ci zunzurutun kudi har naira Tiriliyan goma sha bakwai.
Sun dai gina kasafin kudin ne ta hanyar kiyasta gangar mai a kan dala 62.
Zuwa yau Laraba ne ake sa ran majalisar Dattawa za ta zartar da kasafin kudin.
No comments