Sabuwar Cutar Korona Ta 'Omicron' Ta Bulla A Nijeriya


NCDC, wato cibiyar dake lura da cututtuka masu yaduwa a Nijeriya, da safiyar yau Laraba ta tabbatar da bullar sabuwar nau'in cutar korona ta 'Omicron' ta farko a kasar. 

Hakan na kumshe ne a cikin wata sanarwa da cibiyar ta fitar mai dauke da sa hannun Darakta Janar, Dr Ifedayo Adetifa.

Post a Comment

0 Comments