Mai ɗakin shugaban Nijeriya Aisha Muhammadu Buhari, ta umarci ma'aikatan ofishinta su fara hutun sai baba ta gani, a wani ɓa...
Mai ɗakin shugaban Nijeriya Aisha Muhammadu Buhari, ta umarci ma'aikatan ofishinta su fara hutun sai baba ta gani, a wani ɓangare na tunkarowar ƙarshen shekara da kuma bikin kirsimeti.
Cikin wata sanarwa da aka wallafa a shafinta na Instagram, an bayyana cewa za a rufe ofishin É—ungurngum, har abun da hali ya yi.
''Za a iya riƙa gudanar da muhiiman ayyuka ta Internet kamar yadda aka yi a baya', don haka daga yanzu kowa ya tafi hutu sai an ji daga garemu' kamar yadda aka sanar da ma'aikatan cikin wannan sanarwa da ke ƙasa.
No comments