Sirikin Rochas Okorocha da 'yan sanda suka kama a Jihar Imo, Uche Nwosu, ya ce 'yan sandan ba su sanar da shi ba kafin su kama shi...
Sirikin Rochas Okorocha da 'yan sanda suka kama a Jihar Imo, Uche Nwosu, ya ce 'yan sandan ba su sanar da shi ba kafin su kama shi.
A ranar Lahadi ne 'yan sandan Imo suka kama tsohon É—an takarar gwamnan lokacin da yake gudanar da adddu'o'i a coci. Sun isa wurin É—auke da makamai sannan suka yi harbi a sama kafin su tafi da shi.
Mista Nwosu ya bayyana hakan ne bayan jami'an taron sun sake shi a yau Litinin.
Mai taimaka masa kan kafafen yaÉ—a labarai, Nwadike Chikezie, ya faÉ—a cikin wata sanarwa cewa mai gidan nasa bai kwana a hannun 'yan sandan ba.
No comments