Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Advertisement

Pages

Labarai:

latest

Advertisement

Zaben 2023: INEC Ta Fitar Da Jadawali

Hukumar zabe ta kasa, INEC ta fitar da sanarwar ranekun da za a gudanar da zaben shekarar 2023, inda ta bayyana cewar za a yi ba...


Hukumar zabe ta kasa, INEC ta fitar da sanarwar ranekun da za a gudanar da zaben shekarar 2023, inda ta bayyana cewar za a yi babban zaben shugaban kasa da mataimakinsa na shekarar 2023 a ranar 18 ga watan Fabrairu. Sai kuma na ‘yan majalisar wakilai da Dattijai duk a rana daya.

Sanarwar ta ci gaba da cewar zaben gwamnoni da ‘yan majalisar dokoki na jihohi zai gudana ne a ranar 4 ga watan Maris na shekarar 2023. Wadanda suka samu nasara kuma za a rantsar da su ne a ranar 29 ga watan Mayun 2023.

No comments