Ba Mu Samu Wakilci Nagari A Majalisar Jihar Kaduna Ba, Cewar Matashin Dan Siyasa Isma'ila Kafinta

 Matashin dan siyasa a garin Basawa dake karamar Hukumar Sabon Garin Zariya ta jihar Kaduna, Isma'il Kafinta Basawa ya bayyana cewa mazabarsu ba ta dami wakilci nagari a majalisar jihar Kaduna ba, inda ya caccaki dan majalisar dake wakiltarsu, Honorabul Isa Hazo akan cewa ba su ga wani abin ci gaba da ya kawo musu ba. Ya bayyana hakan ne a yayin zantawarsa da MADOGARA. 


Ga yadda hirar ta kasance
Post a Comment

0 Comments