Bashir Othman Tofa: Tsohon Dan Takarar Shugaban Nijeriya Ya Rasu


Rahotanni daga birnin Kano da ke na cewa tsohon dan takarar shugaban Nijeriya Alhaji Bashir Othman Tofa ya rasu.

Ya rasu ne da Asubahin nan yana da shekara 74 a duniya.

Wasu makusantansa sun tabbatar da cewa tsohon dan siyasar ya yi fama da jinya kafin rasuwarsa.

Post a Comment

0 Comments