Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Advertisement

Pages

Labarai:

latest

Advertisement

Farfesa Gwarzo Ya Mika Ta'a'ziyyarsa Kan Mutuwar Ma'aikacinsa Robert Fanen Terwase

Shugaban Rukunin Jami’o'in Maryam Abacha American University dake kasashen Nijeriya da Nijar, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ...


Shugaban Rukunin Jami’o'in Maryam Abacha American University dake kasashen Nijeriya da Nijar, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya bayyana rasuwar daya daga cikin ma'aikatansa Robert Fanen Terwase da cewa ba karamin babban rashin hazikin ma'aikaci ya yi ba. 

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya yi wannan bayanin ne a cikin wata takardar sakon ta'aziyya mai dauke da san hannunsa zuwa ga iyalan mamacin a yau Lahadi 8 ga watan Janairun 2022. 

“A madadin ni kaina da iyalaina da daukacin ma'aikatan dake karkashina, muna mika ta’aziyyarmu ga 'yan'uwa da abokan arziki musamman iyalan Marigayi Robert Fanen Terwase kan rashinsa, a don haka ina addu'ar Allah madaukakin Sarki da ya ba mu da iyalinta jurewar rashinta", inji Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo.  

Marigayiya Robert Fanen Terwase ya bar duniya a ranar Asabar yana da shekaru 46, ya bar mace daya da 'ya'ya 4. 

No comments