Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Advertisement

Pages

Labarai:

latest

Advertisement

Hukumar Kwastam A Nijjeriya Ta Kama Hodar Ibilis Ta Sama Da Naira Biliyan 3

Hukumar kwastam a Nijeriya ta kama hodar ibilis kilo 11.913 wadda aka ƙiyasta kuɗinta da kusan naira biliyan uku da miliyan ɗari...


Hukumar kwastam a Nijeriya ta kama hodar ibilis kilo 11.913 wadda aka ƙiyasta kuɗinta da kusan naira biliyan uku da miliyan ɗari tara.

Mai magana da yawun hukumar reshen Seme da ke kan iyaka da Jamhuriyyar Benin ne ya sanar da kamen.

DSC Hussaini Abdullahi ya kuma bayyana cewa sun kama jarkokin man fetur dubu É—aya da É—ari shida da sittin da biyar wanda kuÉ—insu ya haura miliyan goma.

Wannan na zuwa ne bayan hukumar ta ƙaddamar bincike na musamman domin daƙile sumoga da ake yi na man fetur kan hanyoyin Seme da Badagry.

No comments