Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Kotu Ta Sanya Wata Mata Share Unguwarsu Kan Kazafin Kiran Makwabciyarta Da Kalmar 'Karuwa'

Bbc ta labarto cewa; eata mata mai suna Rabi a birnin Kano ta fara aiwatar da hukuncin da Alƙalin Kotun Shari'ar Musulunci y...


Bbc ta labarto cewa; eata mata mai suna Rabi a birnin Kano ta fara aiwatar da hukuncin da Alƙalin Kotun Shari'ar Musulunci ya yanke mata sakamakon kama ta da laifin yi wa maƙociyarta ƙazafin "karuwanci".

Mai Shari'a Halhalatul Khuza’i ne ya kama Rabi mazauniyar Rijiyar Zaki da laifin sannan ya yanke mata hukuncin share titin Unguwarsu baki ɗaya na tsawon kwana 30.

Malama Rabi ta ce ba ta da wani ƙorafi game da hukuncin, tana mai cewa ta ji daɗi da hukuncin bai wuce hakan ba.

No comments