Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Shugaban Kamfanin Max Air Dahiru Mangal Ya Yi Babban Rashin Uwa

Daga Zahraddeen Sirajo Abbas Labarin da ke shigo mana da sanyin safiyar nan na tabbatar da cewa Allah ya yi wa Hajiya Murja maha...


Daga Zahraddeen Sirajo Abbas

Labarin da ke shigo mana da sanyin safiyar nan na tabbatar da cewa Allah ya yi wa Hajiya Murja mahaifiyar Alhaji Dahiru Mangal rasuwa.

Dan Majalisa mai wakiltar mazabar karamar hukumar Katsina a majlisar dokokin jihar Hon. Ali Abu Albaba shine ya tabbatar da labarin a shafinsa na Facebook da safiyar nan.

Ana sa ran yi mata jana'iza da karfe 3:00 na rana a gidanta da ke Kerau cikin garin Katsina.

No comments