Alhamdulillah! Aure ya dauru a tsakanin Editan Jaridar Africa Daily News wato Yahaya M Abdullahi da Amaryarsa Zainab Abdulmalik ...
Alhamdulillah! Aure ya dauru a tsakanin Editan Jaridar Africa Daily News wato Yahaya M Abdullahi da Amaryarsa Zainab Abdulmalik a garin Malumfashi ta jihar Katsina.
An daura auren ne da safiyar ranar Asabar 27 ga watan Fabarairun 2022 akan sadaki naira dubu dari biyu (N200, 000).
Wakilinmu ya samu damar halartar wannan aure, Alhamdulillah.
Muna addu'ar Allah ya kara dankon soyayya da kauna a tsakani. Ya kara kwanciyar hankali.
Muna taya ku murna.
No comments