Haramtacciyar ƙasar Isra'ila ta sake kai hari a ƙasar Siriya, kuma an yi asarar rayuka kamar yadda rahotanni suka tabbatar. ...
Haramtacciyar ƙasar Isra'ila ta sake kai hari a ƙasar Siriya, kuma an yi asarar rayuka kamar yadda rahotanni suka tabbatar.
An kashe sojojin Siriya da dama a wannan harin. Wadannan hare-hare sun sha faruwa a tsawon shekaru, inda suke keta 'yancin kasar Siriya ba tare da wani mataki daga kasashen duniya ba, ko Allah wadai ba sa yi.
Siriya dai ta kasance a kan gaba wajen yakar 'yan ta'addan Da'esh.
No comments