Wata babbar kotun tarayya da ke birnin Tarayya Abuja ta ki yarda ta bada belin Abba Kyari, dakataccen mataimakin kwamishinan ‘ya...
Wata babbar kotun tarayya da ke birnin Tarayya Abuja ta ki yarda ta bada belin Abba Kyari, dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda.
Ana dai zargin Abba Kyari da badakalar safarar hodar iblis ta kilo 25.
No comments