Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Advertisement

Pages

Labarai:

latest

Advertisement

Rikicin APC A Kano: Ganduje Ya Doke Tsagin Shekarau A Kotun Ɗaukaka Ƙara

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta shure hukuncin da Babbar Kotu a Abuja ta yanke, inda ta tabbatar da zaɓen shugabannin jami'...


Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta shure hukuncin da Babbar Kotu a Abuja ta yanke, inda ta tabbatar da zaɓen shugabannin jami'ya na jiha ga ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jihar Kano.

Bayan da ta tabbatar da dukkan ƙararraki ukun da ɓangaren Gwamnan Jihar Kano,. Abdullahi Umar Ganduje ya shigar, Kotun Ɗaukaka Ƙarar ta ce babbar kotun da ta yanke hukuncin baya ba ta da hurumin yin hakan.

Kotun ta ƙara da cewa shari'ar ba a kan lamarin da ya faru kafin zaɓe ba ne, kawai dai rikici ne na cikin jam'iyya kamar yadda Daily Nigerian ta labarto. 

No comments