Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Romon Dimokuradiyya: Ɗan Majalisar Keffi Ya Gina Ma Al'ummarsa 'Jakin Baba'

A makon da ya gabata ne ɗan majalisar mai wakiltar mazaɓar Keffi ta gabas a Majalisar jihar Nasarawa Honorabul Injiniya Abdulazi...


A makon da ya gabata ne ɗan majalisar mai wakiltar mazaɓar Keffi ta gabas a Majalisar jihar Nasarawa Honorabul Injiniya Abdulaziz SK Danladi (SARKIN MATASAN KEFFI) ya ginawa al'ummarsa 'Jakin Baba'. 

Dan majalisar ya ci ka ma al'ummar Sabon Layi Ta Gabas alƙawarin Da ya ɗauka mu su na yi musu 'Jakin Baba' din duba da irin guje-guje da masu abin hawa ke yi a wannan hanyar har ya kai ga ana jikkata da rasa rayuka kamar yadda rahotanni duka bayyana. 

Ɗan Majalissar yasa an yi musu 'Jakin Baba' din n domin samun kariya da buge musu al'umma da ake yi. 

No comments