YANZU-YANZU: NDLEA Na Neman Abba Kyari Ruwa A Jallo Bisa Zarginsa Da Hannu A Safarar Kwayoyi


Hukumar yaki da fatauci da miyagun kwayoyi wato NDLEA ta ayyana Abba Kyari, Mataimakin Kwamishinan 'yan sanda da aka dakatar a matsayin wanda take nema ruwa a jallo bisa zarginsa da hannu wajen safarar miyagun kwayoyi. 

Gidan Talabijin na Channels ne ta labarto inda ta ce Kakakin NDLEA, Femi Babafemi ne ya bayyana hakan a yayin taron manema labarai a Abuja a yau Litinin. 

Karin bayani na nan tafe. 

Post a Comment

0 Comments