Ƙasar Brazil ta ce za ta ci gaba da zama 'yar ba ruwanta a rikicin da ake ci gaba da yi tsakanin Rasha da Yukren. Shugaban ...
Ƙasar Brazil ta ce za ta ci gaba da zama 'yar ba ruwanta a rikicin da ake ci gaba da yi tsakanin Rasha da Yukren.
Shugaban ƙasar, Jair Bolsonaro ya ki yarda ya tofa albarkacin bakinsa kan rikicin, inda ya ce amma ƙasarsa za ta tallafa da duk abin da zai samu.
Sai dai ya ce mutanen Yukren sun yi kuskuren mika ragamar rayuwarsu a hannun dan wasan barkwanci.
No comments