Kwacen Fili: ASUU Na Son Jami'ar ABU Ta Ƙwace Digirin El-Rufa'i


Kungiyar ASUU reshen Jami'ar ABU Zariya ta buƙaci jami'ar ta kwace digirin da ta bai wa El-Rufa'i bisa yunkurin da yake na handame musu filin jami'a. 

Cikakken bayani zai zo daga baya

Post a Comment

0 Comments