Rahotannin dake shigo mana na nuni da cewa a Hukumace Jam'iyyar APC ta bi zabin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari inda ta zabi ...
Rahotannin dake shigo mana na nuni da cewa a Hukumace Jam'iyyar APC ta bi zabin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari inda ta zabi Sanata Abdullahi Adamu daga jihar Nasarawa domin ya zama sabon shugaban Jam'iyyar ta APC a maslahance.
Tuni gwamnoni suka bi zabin shugaba Buhari a babban taron Jam'iyyar dake ci gaba fa gudana a filin Eagle Square dake birnin Tarayya Abuja. A halin yanzu Sanata Abdullahi Adamu ya zama zababben shugaban APC.
Karin bayani zai zo daga baya.
No comments