YANZU-YANZU: An Dakatar Da Zirga-zirgar Jirgin Ƙasa Daga Kaduna Zuwa Abuja


Hukumar kula da jiragen kasa ta Nijeriya, ta bayyana cewa ta dakatar da zirga-zirgar sufurin jiragen kasa na wucin gadi har zuwa wani lokacin. 

Cikakken Rahoto na nan tafe. 

Post a Comment

0 Comments