YANZU-YANZU: Kotu Ta Wanke Matar Abdulmalik Daga Kisan Hanifa


Labarin dake shigo mana daga gidan Rediyon Freedom Kano na nuni da cewa kotu ta wanke Jamila matar Abdulmalik Tanko daga zargin kisan Hanifa Abubakar.

Cikakken bayani zai zo daga baya. 

Post a Comment

0 Comments