Abin Da Ya Sa Muka Cire Shaikh Nura Khalid Daga Limanci –Sanata Dansadau


Shugaban kwamitin masallacin kwatas din 'Yan Majalisu da ke unguwar Apo Abuja, tsohon Sanata daga Jihar Zamfara, Sanata Dansadau ya ce: "Dalilin da yasa muka sauke, Sheikh Nuru Khalid daga limancin masallacin, shi ne tsoma bakinsa da yake cikin harkokin siyasa, yin hakan kuma ba aikinsa bane,"

"mun sha fada masa abin da muke so ya dinga fada a HUDUBA amma ya ki kiyaye wa" In ji Sanata Dansadau.

 

 

 

Post a Comment

0 Comments