Kungiyar kwallon kafa ta Brentfrod ta lallasa kungiyar kwallon kafa ta Chelsea a ci gaba da gasar Firimiyar Ingila da ya gudana a wannan m...
Kungiyar kwallon kafa ta Brentfrod ta lallasa kungiyar kwallon kafa ta Chelsea a ci gaba da gasar Firimiyar Ingila da ya gudana a wannan makon.
Wasan na yau Asabar ya gudana ne da yammaci, inda Chelsea ta fara zura kwallon farko ta hannun Rudiger 48.
Sai dai a minti Vitaly Janet ya farke, inda ta zama 1 da 1. A minti na 54 kuma Christian Eriksen ya kara.
Wasan na kai wa minti na 60 ta zama 3 da 1 ta hannun Vitaly Janet. Ana gab da tashi, a minti na 87 Yoane Wissa ya zura tashi kwallon wanda hakan yasa aka tashi da ci 4 da 1.
No comments