DA DUMI-DUMINSA: Yari Ya Sauya Sheka Daga APC Zuwa PDP


 DW Hausa ta labarto cewa; tsohon Gwamnan jihar Zamfara Abdul-aziz Yari Abubakar da magoya bayansa ya sauya sheka daga Jam'iyyar APC zuwa PDP.

Cikakken labarin zai zo daga baya. 

Post a Comment

0 Comments