Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Advertisement

Pages

Labarai:

latest

Advertisement

Daga Ƙarshe Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Ganin Watan Ramadan A Nijeriya

Rahotannin dake shigo mana a Jaridar MADOGARA na nuni da cewa Yanzu Mai Martaba Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya ta...


Rahotannin dake shigo mana a Jaridar MADOGARA na nuni da cewa Yanzu Mai Martaba Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya tabbatar da ganin watan jaririn Azumin watan Ramadan.

Kwamitin duban wata na Nijeriya dake karkashin Ofishin Sarkin Musulmi, ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa an ga watan a wasu sassan Nijeriya. 


Saboda haka a gobe Asabar za ta kasance daya ga watan Azumin Ramadan.

Tuni dama Saudiyya ta sanar da na ta ganin watan a yau Juma'a. 

No comments