Fasto Buru Ya Raba Wa Musulmi Mabuƙata Kayan Abinci Saboda Ramadan


Fitaccen Malamin Addinin Kirista, Fasto Yohanna Buru dake Kaduna ya raba buhunan kayan domin azumin watan Ramadan. 

                Fasto Yohanna Buru

Faston ya raba ne ga wasu al'ummar Musulmi da suke makwabtaka da shi.

Rahotanni sun tabbatar da cewa, ba wannan bane karo na farko da shi babban Malamin addinin Kiristan ke raba buhunan shinkafa ga mabukata domin watan Ramadan a duk shekara. 

Post a Comment

0 Comments