Gwamna Zulum Ya Gwangwaje Talakawa Da Kayayyakin Abinci Saboda Ramadan

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya fara azuminsa na watar Ramadana a Mafa inda ya yi rabon kayan abinci da kudi ga mutane sama da mutum 15,000

Hotuna: The Governor of Borno StatePost a Comment

0 Comments