Hotunan Ɗawafin Na Musamman Da Aka Yi Wa Bola Ahmad Tinubu


Hotunan 'Dawafi na musamman da aka yi don Tinubu a Masallacin Harami

Babban jigon APC kuma dan takara ya ce  ka da a yi masa addu'a shi kadai, a yi wa Nijeriya addu'ar zaman lafiya.

Post a Comment

0 Comments