Musulman Faransa Ma Sai Litinin Za Su Yi Sallah

 


Majalisar Musulman ƙasar Faransa da ke Turai ta sanar cewa bayanaui sun nuna cewa ba za a ga watan Shawwal ba na Hijira ta 1443 a yau Asabar.

Wata sanarwa da majalisar ta fitar ta ce hakan na nufin za su cika Azumin Ramadana 30 kuma sai ranar Litinin za a yi bikin Ƙaramar Sallah.

Post a Comment

0 Comments