Sai Litinin Za A Yi Sallah A Saudiyya Saboda Ba A Ga Wata Ba

 


Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a yau Asabar, abin da ke nufin za a yi Azumin Ramadana 30 a bana.

Da ma masana ilimin taurari sun yi hasashen cewa ba za a ga jaririn watan ba ranar Asabar saboda wata zai riga rana faɗuwa a yammacin yau.


Post a Comment

0 Comments