Ya Rasu A Sujjada Yana Sallar Tahajjud A Daren Laylatul Kadr


Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un 😭😭😭

Rahotanni sun bayyana cewa wani matashin Malami a Unguwar Samaru dake karamar Hukumar Sabon Gari ta jihar Kaduna, mai suna Alaramma Muhammad Sani Lawal ya riga mu gidan gaskiya. 

Bayanai sun nuna cewa Alaramma Muhammad Sani Lawal, ya rasu cikin daren nan (jiya Lahadi) a yayin da yake jagorantar sallar Tahajjud cikin sujada.

Cikakken Rahoto zai zo daga baya. 

Post a Comment

0 Comments