YANZU-YANZU: An Ga Jinjirin Watan Ramadan A Saudiyya A Yau Juma'a


Hukumar da ke kula da Masallatan Haramai ce ta bayyana haka bayan samun rahoton ganin watan a wurare daban-daban a fadin kasar.

Wanda hakan ke nufin gobe Asabar al'ummar Musulman Saudiyya za su tashi da azumin watan Ramadan. 

Cikakken Rahoto na nan tafe. 

Post a Comment

0 Comments