YANZU-YANZU: Kwamitin Masallacin Ya Kori Shaikh Nura Daga Limanci Baki DayaLabarin dake shigowa Jaridar MADOGARA na nuni da cewa; kwamitin Masallacin Apo Legislative Quarters dake Abuja ya bayyana dakatar da Limamin Masallacin kwata-kwata, Shaikh Nura Khalid daga Limanci da huduba. 

Inda ya ce ya dauki matakin na gaba daya ne sakamakon Malamin bai yi nadamar hudubarsa na ranar Juma'a. 

Ga kwafin takardar da Wakilinmu ya samo mana; 

Za mu zo da cikakken labari daga baya. 

Post a Comment

0 Comments