YANZU-YANZU: Osinbajo Ya Ayyana Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa A 2023


Labarin dake shigowa Jaridar MADOGARA na nuni da cewa; mataimakin shugaban ƙasa, Fasto Yemi Osinbajo ya ayyana burinsa na tsayawa takarar Shugabancin Nijeriya a zaben 2023. 

Cikakken labarin na nan tafe. 

Post a Comment

0 Comments