ZABEN 2023: Ko Gwamna Zulum Ka Fito Takarar Shugaban Kasa Ko Mu Maka Ka A Kotu —Murjanatu Diri

 


"Muna kira ga gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, da ya yi wa Allah ya fito takarar shugabancin Nijeriya a zaben 2023, don idan har ya ce, ba zai fito ba to tabbas zamu shigar dashi kara a gaban Kotu," a cewarta.

"Saboda kusan a yanzu Nijeriya ba ta da adalin shugaba kamarsa". In ji Murjanatu.
Post a Comment

0 Comments