Buhari Ya Nemi Masu Takara A Ministocinsa Su Ajiye Mukamansu Cikin Kwana 5


Shugaba Buhari ya umarci dukkannin ministocinsa da masu rike da mukaman gwamnati masu masu neman takara su ajiye mukamansu zuwa 16 ga watan Mayu.

Cikakken labari na nan tafe. 

Post a Comment

0 Comments